Posts

anyiwa mawaki rara kyautar data girgiza mutane

Image
anyiwa mawaki rara kyautar data girgiza mutane _ KALLI VIDEO 👇

Abubuwa 5 da Suke Jawo Bala’i Acikin Al’umma

Image
Abubuwa 5 da Suke janyo Bala’i Acikin Al’umma Hadisi Ya Tabbata daga Abdullahi É—an Umar (Allah ya Æ™ara masa yarda) Yace Watarana muna zaune sai ga Manzon Allah (S.A.W) yazo wucewa, Yace ” ya ku taron muhajirai! Akwai wasu abubuwa guda 5 idan al’umma suka Jarabtu dasu! Ina RoÆ™on Allah kada ku riske wannan Lokaci. 1 Duk Al’ummar da suka bayyana Alfasha! Tabbas zasu samu kansu cikin Annoba da yaduwar sabbin cututtukan da ba’a taÉ“a ganin su ba! 2 Duk Al’ummar da suke tauye modu da sikeli! Tabbas zasu samu kansu cikin yanayi na fari (rashin ruwan sama), Tsadar Rayuwa da cutarwa daga azzaluman Shuwagabanni. 3 Duk Al’ummar da suka hana zakkar dukiyoyinsu! Tabbas Allah zai hanasu ruwan sama! Idan kaga Ruwa, an yine kawai saboda yara da dabbobi da suke rayuwa a cikinsu. 4 Duk Al’ummar da suka saÉ“a alkawarin Allah da Manzon sa! Tabbas Allah zai Æ™asÆ™antar dasu a gaban abokan gabansu. 5 Duk Al’ummar da Shuwagabaninsu basu hukunci da Littafin Allah, kuma suke chanza Abinda Allah ya sauÆ™ar! Tabbas A...

Saudiyya ta taimakawa Najeriya da dabino har tan (50) don rabawa marasa karfi a ƙasar kalli.

Image
Saudiyya Tayi Abunda ta saba domin Wannan kyautar ba ita ce karon farko a tarihi da kasar mai Tsarki ta Saudiyya ke taimakawa kasar Najeriya da dabino domin marasa karfi a Æ™asar. Wakiliyar Nijeriya Janet Olisa wadda ta karbi kayan a madadin ‘yan Najeriya, ta gode wa kasar Saudiyya kasa mai Tsarki da wannan kyauta da taimakon da take yi a koda yaushe kamar yadda ta saba.

Duk macen da kayiwa wan nan alokacin jima,i na zata rabu da kaiba har abada.

Image
Bari na fada maka kadan daga cikin sirrin Siyasar Kano. Alhaji Sha,aban Sharada na fadawa Alhaji Dauda Hakutu Rarara Dan musan Taya ya kamata mu bullo Mata.   Anshiga teburin baje kolin Siyasar Kano domin gano hanyoyin daya mubi mubi dan samun nasarar cin mulkin gwamnatin jahar Kano, azabe Mai zuwa awatan biyun sabuwar shekara Mai zuwa da ikon Allah.   Babu shakka ahalin yanzu hankalin kowanne Dan siyasa ya tashi domin yanzune lokaci rashin lafiyar Yan siyasa Dan kowa babban burinsa shine ya samu nasarar cin kujerar mulkinsa.   Mu talakawa babu abun da zamuce Wanda ya wuce addu,ar Allah ubangiji ya bamu shuwa gabanni na gari masu jin tausayinmu kowanne lokaci, idan sun tunamu wan Nan shine babban fatanmu kowanne lokaci samun shuwaga banni masu kishi. KALLI VIDEO 👇

Innanillahi 😭

Image

Yau Ran Sarkin Dambe Ali Kanin Bello Ya Baci Ya Kusa Kisan Kai A Kano Kalli Yadda Ya Sumar Da Alin Ali –

Image
Yau Ran Sarkin Dambe Ali Kanin Bello Ya Baci Ya Kusa Kisan Kai A Kano Kalli Yadda Ya Sumar Da Alin Ali Indai Kuna So Da Kuma Sha’awar Kallon Dambe (Traditional Boxing) Zakuji Dadi Sosai Kuma Kuyi Nishadi Idan Kuka Kalli Wannan Cikakken Faifan Bidiyon Dambe Da Zamu Sako Muku A Kasa . KALLI VIDEO 👇

Wani Matashi Ya Fusata Ze Chakawa Limami Wuka A Masallacin Idi –

Image
Wani Matashi Ya Fusata Ze Chakawa Limami Wuka A Masallacin Idi – _ KALLI VIDEO 👇