Allahu Akbar Miji Da Mata Sun Mutu Kwana Biyu Tsakani, Sun Bar Yaransu Kanana Guda Biyu






...




Dr Barde Luka Yelwa, wani malamin Kwalejin koyan malanta dake garin Gashua a jihar Yobe ya rasa ransa ranar Alhamis da ya gabata, bayan ya samu bugun zuciya a asibitin da yake jinyar matarsa wacce ba ta da lafiya.

Kwana biyu bayan rasuwar mijin nata, ita ma ta rasu a ranar Asabar, inda yau Litinin za a yi jana’izar su biyun a ikkilisiya ta ECWA GOODNEWS dake garin Potiskum a jihar Yobe.

Sun mutu sun bar yara biyu, mace yar shekara biyar da kuma namiji dan shekara biyu.

Daga Suleiman Dauda



Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇



Comments

Popular posts from this blog

Abubuwa 5 da Suke Jawo Bala’i Acikin Al’umma

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki