Innalillahi wainna ilaihirrajiun Dalibar Ajin Karshe a Jami’ar Usman Danfodio ta rasu tare da ‘Yar ta a Hatsarin Mota.

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Dalibar Ajin Karshe a Jami’ar Usman Danfodio ta rasu tare da ‘Yar ta a Hatsarin Mota.....












Innalillhi wa inna ilaihi raji’un: Yanzu muka sami wani labari daga shafin Hausaloaded kamar yadda suma suka samo labarin daga shafin Dailynigerian, inda suka wallafa labarin wata mata mai suna Sha’awanatu.


Ga dai yadda suka wallafa labarin kamar haka.



Sha’awanatu na tafiya hutun sabuwar shekara tare da mijinta a lokacin da ta samu hatsarin mota a ranar 23 ga Disamba, 2021 a kan hanyar Talata Marafa- Gusau, kan hanyar zuwa gidanta da ke Zariya daga jami’arta da ke Sakkwato.



Hadarin ya yi sanadiyar mutuwar diyarta Khadijah mai shekaru uku da haihuwa kuma Sha’awanatu ta samu rauni a ciki da kuma ta jiki.



Sha’awanatu Imran ta rasu ne a daren ranar Asabar da ta gabata da misalin karfe 9:17 na dare bayan ta shafe kwanaki 36 tana jinya a asibitin Shika Zaria.....

Comments

Popular posts from this blog

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki

Ba zaka iya Gamsar Dani ba Koda kuwa kana da katon Gindi, idan Kuma ka Isa ka Shiga Kan Hoton Nan ka Dauki number ta muhadu Amma Banda Yara Dan Allah. 👇👇👇