Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.

Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.....











Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Ma’aikaciyar hukumar alhazai ta Kano ta rasu.





Hajiya Fatima Muhammad Kawu, ma’aikaciya a sashen harkokin kuɗi na Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta rasu.
A wata gajeriyar sanarwa daga ofishin yaɗa labarai na hukumar, marigayiyar ta rasu a jiya Litinin da daddare.





Tuni a ka yi jana’izar ta a safiyar yau Talata a Kano.

Comments

Popular posts from this blog

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki

Ya Hallatta Ayi Layya Da Zakara Idan Ba’a Samu Halin Yi Da Rago Ko Manyan Dabbobi –