Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Abdullahi Shago Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Sabon Gwamnan Jahar Kano

Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Abdullahi Shago Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Sabon Gwamnan Jahar Kano..















An Gudanar Da Jana’izar Marigayi Abdullahi Shago Kamar Yadda Addinin Musulinci Ya Tanadar, Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Sabon Zababben Gwamnan Jahar Kano Me Jiran Rantsuwa. 


Me Girma Zababben Matemakin Gwamnan Jahar Kano His Excellency Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Halarci Sallar Jana’izar.



 Cikin Tawagar Tasa Akwai Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kano Hon. Umar Haruna Doguwa, Sanata Dr. Abdullahi Baffa Bichi, Hon. Isyaku Ali Danja Da Kuma Zonal Chairman NNPP North West Hon. Shehu M. Bello (Shehun Garu).


Comments

Popular posts from this blog

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki

Ba zaka iya Gamsar Dani ba Koda kuwa kana da katon Gindi, idan Kuma ka Isa ka Shiga Kan Hoton Nan ka Dauki number ta muhadu Amma Banda Yara Dan Allah. 👇👇👇