Indai na Auri Nafisa Abdullahi to kamar nasamu duniya da lahirata ne inji wani matashi.

Indai na Auri Nafisa Abdullahi to kamar nasamu duniya da lahirata ne inji wani matashi....















Wani Matashi mai suna Ahmad Dan asalin kasar Nijeriya ya nuna soyayya ta gaske zuwa ga jaruma Nafisa Abdullahi jaruma a masana’antar kannywood wadda take tsaka da fitowa a cikin shirin nan mai dogon zango mai suna Labarina.

Matashin mai suna Ahmad ya bayyana tsananin soyayyar da yakewa Nafisa Abdullahi. Matashin ya hada hoton jarumar da nasa inda ya wallafa a kafar sada zumunta ta facebook ya kuma ce.


Inadai Ya Auri jaruma Nafisa Abdullahi to tamkar ya samu duniyar sa da lahira ne lokaci daya.




Bayan ya dora wannan hoto da ra’ayin nasa sa Matashin ya ringa tura sakon zuwa wasu guruf guruf dan yan uwa su aika sakon zuwa ga jarumar.

ku cigaba da bibiyar mu dan samun labarai masu inganci.

Comments

Popular posts from this blog

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki

Ba zaka iya Gamsar Dani ba Koda kuwa kana da katon Gindi, idan Kuma ka Isa ka Shiga Kan Hoton Nan ka Dauki number ta muhadu Amma Banda Yara Dan Allah. πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡