Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Babu tabbas yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa.

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Babu tabbas yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa.....












Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u yanzu yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa wanda tashar Arewa24 ke haskawa.

Allah yayiwa Aminu Muhammad rasuwa mahaifin bitu a fim din dadin Kowa. Mun samu labarin rasuwar sa a wajen dan sa Al’amurran Aminu Muhammad.

An gudanar da jana’izar sa a gidan sa dake Kano kaman yadda addinin musulunci ya koyar muna fatan Allah yay masa Rahama Ameen.

Comments

Popular posts from this blog

Abubuwa 5 da Suke Jawo Bala’i Acikin Al’umma

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki