Innalillahi 😭 Masu Shaye-shaye Sun Yiwa Matashi Kisan Wulakanci A Jahar Kano Yanzu-yanzu –

Innalillahi 😭 Masu Shaye-shaye Sun Yiwa Matashi Kisan Wulakanci A Jahar Kano Yanzu-yanzu 




Ana Zargin Matasa Masu Shaye-shaye Da Hallaka Wannan Matashin Me Suna Huzaifa Wada A Jahar Kano Unguwar Mararraba Dake Hanyar Jakara Zuwa Goron Dutse.

Rahotanni Sunce Huzaifa Dai Yana Daga Cikin Fitattun Matasan Dake YaÆ™i Da Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi, Muna Fata Da Addu’ar Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai Na Raye Allah Yasa Muyi Kyakkyawan Karshe. 

👉 FULL VIDEO 



Comments

Popular posts from this blog

Abubuwa 5 da Suke Jawo Bala’i Acikin Al’umma

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki