Ya Hallatta Ayi Layya Da Zakara Idan Ba’a Samu Halin Yi Da Rago Ko Manyan Dabbobi –

Ya Hallatta Ayi Layya Da Zakara Idan Ba’a Samu Halin Yi Da Rago Ko Manyan Dabbobi –











Fitaccen Karamin Malamin Addinin Nan Dake Garin Zaria Wato Zakir M.S. Ali Wanda Akafi Sani Da Young Shiekh, Ya Bayyana Cewa Halak Ne Ayi Layya Da Zakara Idan Ba’ada Halin Yin Layya Da Rago Ko Manyan Dabbobi.

Young Shiekh Ya Bayyana Hakanne Bayan Sakkowa Daga Sallar Idi A Wata Zantawarsa Da Wakilin ATP Hausa, Inda Yace Tabbas Ya Halasta Yin Layya Da Zakara Muddin Baka Samu Halin Layya Da Rago Ba.

Ya Kara Da Cewa Duk Wanda Bashida Halin Yin Layya Da Dabbobi Masu Kafa 4, Ze’iya Yi Da Zakara. Kamar Inda Ya Tabbata a Sunnar Annabi S.A.W Bilal Yayi Layya Da Zakara
على فرض صحتها. وكان ذلك في مجلس الرسول صلى الله عليه وسلم.

وبعض أصحابه وكان بلال رضي الله عنه من بينهم . فسألهم عن أضحيتهم فكل واحد منهم ذكر ماضحي به من شاة وغنم.

ثم سأل بلالا رضي الله عنه وأنت يا بلال ما ذبحت فقال بلال. ما
أملك إلا ديكا فذبحته. فضحك صلي الله عليه وسلم.

Comments

Popular posts from this blog

Tirkashi Video Yadda Wata Mata Tayi Tsirara Tana Caccaka Hannunta A Durinta Harsaida Takawo Ruwa Ta Gamsar Da Kanta Abun Yabada Mamaki

Ba zaka iya Gamsar Dani ba Koda kuwa kana da katon Gindi, idan Kuma ka Isa ka Shiga Kan Hoton Nan ka Dauki number ta muhadu Amma Banda Yara Dan Allah. 👇👇👇